Kannywood: Mawakiya Hauwa Fullo Na Shirin Maka Teema Makamashi A Kotu Sabo da Wannan Dalili...
TEEMA MAKAMASHI TA SACI WAKAR HAUWA FULLOU YAR FULANIN GOMBE (MAI WAKAR YANKARI) Game da satar waka da ake ta cece kuce akai, akwai bukatar waiwaye game da ita wakar, mai wakar da kuma zahirin mai yak…