LAFIYA UWAR JIKI -: ANFANIN LEMUN TSAMI A JIKIN DAN ADAM.
Lemun tsami yana da mutukar amfani ga lafiyar dan’adam. Ga wasu daga cikin amfanin lemun tsami da kuma yadda ake amfani da shi. -Gyara Fuska: Ana amfani da Lemun tsami wajan kauda kurajen fuska, fimf…