Yadda 'yan sanda suka kama Nafisa Abdullahi A Otel A TsaKar Dare
Babban furodusa Jamilu Ahmad Yakasai ya sa 'yan sanda sun kama fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa Nafisa Abudullahi da tsakar dare a garin Katsina sannan kuma suka kaita Kano tare da kul…