HausaMini.com dai ta samu cewa wasu da daga cikin jarumai mata a masana'antar fim din kan sanya kananan kaya a yanayin rayuwar su ta yau-da-kullum ko kuma ma a cikin fim amma ba'a taba ganin ita A'isha Tsamiya din ba da su.
Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai mun kawo maku labarin yadda wata kungiya a arewacin kasar nan tayi kira ga matan yankin da suyi koyi da dabi'un jarumar fim din Rahma Sadau wanda kuma hakan ya jawo cece-kuce a tsakanin mata da maza a yankin inda suke ganin hakan bai dace ba.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.