[MUSIC] sabuwar Wakar Rarara "Kafisu Gaskiya Baba"New Song
Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba". Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu buhari yakai a jahar kano wanda xai kwashe kwana biyu a can kano tun daga…