Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba".

Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu buhari yakai a jahar kano wanda xai kwashe kwana biyu a can kano tun daga 6-8 /12/2017.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar

==>kai bani kidan dodo ban gidan wada.

==> Mu ko yanzu a mayar da wajen zabe.

==> Gero uban gidan dauro

==> mu sai buhari ko gobe

==> Tsoho ku a ada gaskiya daudo

==> Zabinka ya zamo alkhairi baka barmu munji gobe

==> Mai Gaskiya kamar Lissafi har yanzu bamu samu irinka.

Danna Download dake Kasa domin sauke wakar
DOWNLOAD MP3 NOW

Share To your page's or group's

Post a Comment

 
Top