Asalamu alaikum maziyarta wannan shafi a kokarin mu na nishadantar daku a yau ma mun kawo muku sabon album din shararren mawakin nan wato nura m inuwa wanda ya saki a farkon shekarar nan.
Kamar dai yadda aka saba ka jerin wakokin nan a kasa.
Wannan wakoki mun samo su ñe daga shafin www.arewablog.com
Ayi sauraro lafiya
Labbaika Ya Ma’aikin Allah:-
2. Yardar Allah:-
3. Ango:-
4. Assalam Salam:-
5. Dadin So:-
6. Dafin So:-
7. Ina Amarya:-
8. Ma’auni:-
9. Dankwali-
10. Mai Tarbiyya:-
11. Prof. Gwarzo:-
12. So Da Kauna:-
13. Uwar Amarya:-
Post a Comment