A ha maziyar ta wannan shafi kuma maabota son nishadi, A kullum kokarin mu muga mun sanya kun antaya cikin chakwakiyar farin ciki.

Hakan yasa muke takawo muku sabbin wakokin soyayya na kuma mawakan da kuke buya.

Inda a yau na zo muku da sabuwar wakar nura m inuwa ta daya daga cikin album din sa wanda ya saki kwanannan wato mai zamani.

Batar da bata lokaci ba zaka iya antayawa izuwa wajen downloading domin antayar ta i zuwa kan wayar ka


DOWNLOAD MP3 NOW

Post a Comment

 
Top