Neman matan juna ga mabiya kungiyar Hakika ba laifi ba ne, wata sabuwar akida da ta bulla a arewacin Najeriya. Cikakkun 'yan Hakika za su iya neman matan juna da kuma barin yin sallah da azumi, kamar …
Neman matan juna ga mabiya kungiyar Hakika ba laifi ba ne, wata sabuwar akida da ta bulla a arewacin Najeriya. Cikakkun 'yan Hakika za su iya neman matan juna da kuma barin yin sallah da azumi, kamar …
Tsohon Gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP Malam Ibrahim Shekarau ya ce ba shi da niyyar komawa jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya. Shekarau na mayar da martani ne kan wasu rahotanni da ke cewa Gwam…
Shugaban jam'iyya mai mulki ta APC a Najeriya, Adams Oshiomhole, ya koka kan yadda wasu ministoci a kasar ba sa "bin umarnin jam'iyya", inda har ya yi barazanar korar ministan kwadago Chris Ngige. Mis…
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Sadiya Gyale, ta karyata labarin mutuwarta da aka yada a kafafan sada zumunta. Sadiya ta shaida wa BBC cewa, ita dai tana zaman-zamanta da lafiyarta, sai kawai …
Rahotanni dake shigowa daga kafafen yada labarai da dama sun tabbatar da cewar shugaban R-APC, Buba Galadima, ya gamu da hatsarin mota a hanyarsa ta dawowa daga jihar Yobe inda ya je yiwa dan uwansa t…
Mariam Abiola, wata shaidaniyar budrwa mai shekaru 20 ‘yan kungiyar asiri ta “Eiye” ta bayyana yadda ta kashe wasu mutane har 4 daban-daban a yankin Ilasamaja ta jihar Legas ta hanyar yin basaja das a…
A yau, Litinin, ne kungiyar Izalatul Bid’a waikamatus Sunnah (JIBWIS) ta sanar da cewar gwamnatin jihar Jigawa ta basu kyautar hekta 65 ta fili domin gina jami’ar karatun addinin Musulunci. Da yake sa…