MUSIC : Ali Jita - ' Next Level ' New Song
MUSIC : Ali Jita - ' Next Level ' New Song

Sabuwa fasihi mawaki Ali Jita mai suna "Next Level"wanda ya fitar a shafinsa na youtube amma ga wakar daman audio ce. Yi downloa...

Read more »»

Babbar Magana, Lallai An Cuci Talakawan Nigeria
Babbar Magana, Lallai An Cuci Talakawan Nigeria

Daga Datti Assalafiy Tsohon shugaban Kasa Obasanjo yace; "Kudaden da Atiku Abubakar ya sace kadai a lokacin da yake Mataimakina sun...

Read more »»

Kungiyar Izala , Ta taimakawa mutum 500,Masu Fama Da matsalar Ido a Jihar kebbi.
Kungiyar Izala , Ta taimakawa mutum 500,Masu Fama Da matsalar Ido a Jihar kebbi.

Kungiyar wadda ta shirya kwararrun likitoci domin gudanar da wannan aikin, tace  wannan taimakon ya  shafi kowa da kowa ne musulmi da kuma...

Read more »»

Zagin Buhari Sifface Ta Munafurci - sheik kabiru Gombe
Zagin Buhari Sifface Ta Munafurci - sheik kabiru Gombe

"idan kaga musulmi dan arewa me hankali yana zagin buhari to matsiyaci munafukine, da zaka tambyi mutum akan me yasa yake zagin buhar...

Read more »»

Ya Kamata kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya.....Inji shugabar Zaurawa
Ya Kamata kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya.....Inji shugabar Zaurawa

Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya Atine Abdullahi ta bukaci dukkan ma'aikatan gwamnati da masu zaman kansu da su taimak...

Read more »»

Wata Sarauniyar Kyau Ta Kasar Rasha Ta Musulunta, Ta Kuma Auri Sarkin Malaysia
Wata Sarauniyar Kyau Ta Kasar Rasha Ta Musulunta, Ta Kuma Auri Sarkin Malaysia

 Watatsohuwar sarauniyar kyau ta kasar rasha da ta rike karagar shekaru uku da suka gabata ta musulunta. Tsohuwar sarauniyar mai suna Oksa...

Read more »»

sharhin Fina Finai : Sharhin Fim Din Cigaban Dadin Zama
sharhin Fina Finai : Sharhin Fim Din Cigaban Dadin Zama

Suna: Cigaban Dadin Zama  Tsara Labari: Hamza Gambo Umar Kamfani: 360 film production  Shiryawa: Nafi’u Gwammaja  Umarni: Sunusi Oscar ...

Read more »»

Rashida Maisa’a Ta Zama Gwarzuwar Gasar ‘ZAFAA Awards 2018’
Rashida Maisa’a Ta Zama Gwarzuwar Gasar ‘ZAFAA Awards 2018’

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa kuma jigo a cikin jam’iyar APC a jihar Kano, Hajiya Rashida Adamu wadda ake yiwa lakabi da (Mai sa’a) ta...

Read more »»

Likafa ta cigaba Masarautar Kano Za Ta Yi Wa Nazir M Ahmad Nadin Sarauta
Likafa ta cigaba Masarautar Kano Za Ta Yi Wa Nazir M Ahmad Nadin Sarauta

A kasar Hausa mawaki yana da matsayi babba kamar yadda yake da matsayi a sauran al’umma. A Bahaushen tunani, Masana suna kallon kida da w...

Read more »»

Likafa ta cigaba Masarautar Kano Za Ta Yi Wa Nazir M Ahmad Nadin Sarauta
Likafa ta cigaba Masarautar Kano Za Ta Yi Wa Nazir M Ahmad Nadin Sarauta

Masarautar Kano ta fitar da sanarwar shirye-shiryen da take na yi wa sanannen mawayakin Hausa, Nazir M Ahmad, nadin sarautar "Sarkin M...

Read more »»

MUSIC : Abdul D one - Mutuncin Mace (official Audio)
MUSIC : Abdul D one - Mutuncin Mace (official Audio)

Yau ma munkara zomuku da sabuwa waka abdul d one mai suna "Mutuncin Mace" wanda itama wakar ta hadu. Download Music Now

Read more »»

MUSIC : Abdul D One - Duba Duba (official Audio)
MUSIC : Abdul D One - Duba Duba (official Audio)

Abdul D One fasihin mawaki ne wanda munkazo mun da ita mai suna "Duba Duba" wanda wakar soyayya ce daman dai wakokin soyayya yake...

Read more »»

Kyawawan Hotunan Maryam Yahaya Na Murna Karshen Mako
Kyawawan Hotunan Maryam Yahaya Na Murna Karshen Mako

Wannan sune hotunan karshen sati na jarma maryam yahya wanda sunka burge mutane munka kawo muku domin nishadantar da ku.

Read more »»

Tsaraba Ga Magidanta Kan Biyan Hakkin Aure
Tsaraba Ga Magidanta Kan Biyan Hakkin Aure

Dangane da yawan tes da wayoyi da muke yawan samu wasu mata ne suke kawo kukan rashin dadewan mazajensu a shimfida wasu kuma mazan ne ke ...

Read more »»

Daga karshe Dai Obasanjo Ya Shiga Ya Fita Amarka Ta Baiwa Atiku Bizar Shiga Kasar Ta
Daga karshe Dai Obasanjo Ya Shiga Ya Fita Amarka Ta Baiwa Atiku Bizar Shiga Kasar Ta

Daga karshe dai Kasar Amurka ta baiwa dan takarar Shugabancin kasa a karkashin inuwar Jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar damar shiga...

Read more »»

Alhamdulillahi An Dauki Mataki Tsaro A Sakkwato
Alhamdulillahi An Dauki Mataki Tsaro A Sakkwato

Bayan Na Yi Rubutun Jan Hankalin Hukumomin Tsaro Da Gwamnantin Tarayya Da Kuma  Ta Jihar Sakkwato, Domin Daukar Mataki Akan Wasu Bakin Ha...

Read more »»

An Gudanar da Bukin Bayyana sakamakon Kidayar Buhun Gero a Garin Yauri dake Jihar Kebbi a Yau
An Gudanar da Bukin Bayyana sakamakon Kidayar Buhun Gero a Garin Yauri dake Jihar Kebbi a Yau

Yanzu haka an Kambala  bukin bayyana sakamakon Kidayar Buhun Gero a Garin Yauri dake Jihar Kebbi, wanda wasu matasan Garin Yauri, sunkayi ...

Read more »»

MUSIC: Umar M Shareef - 'Sarina' New Song (official Audio)
MUSIC: Umar M Shareef - 'Sarina' New Song (official Audio)

Umar M Shareef Ya Sake Dawowa Da Wata Wakar Mai Zafi... Mai Taken 'SARINA" Wakar Yayita Ne Cikin Salon Hiphop, Sanna Shahararren ...

Read more »»

Kafin A ZUubar Da Jinin Talakawan Jihar Sakkwato....(karanta)
Kafin A ZUubar Da Jinin Talakawan Jihar Sakkwato....(karanta)

Kafin rasuwar Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam (Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa) ya sha jan hankalin hukumomin tsaro akan fitinar jihar B...

Read more »»

Wallahi Ko Ni zan Kada Atiku Zabe Ballantana Buhari -Inji General BMB
Wallahi Ko Ni zan Kada Atiku Zabe Ballantana Buhari -Inji General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa, idan Atiku ya ajiye kudinshi a gefe, babu sayan masu zabe, ...

Read more »»
 
Top