Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa, idan Atiku ya ajiye kudinshi a gefe, babu sayan masu zabe, babu magudi, babu sayen kuri'u, idan suka tsaya takara dashi sai ya maka shi da kasa ko da kuwa a Adamawane.



Ya kara da ceewa ballantana ace da Buhari zai yi takara to ai ya fadi zabe ya gama.



Post a Comment

 
Top