Ga Kadan Daga BaituKan CiKin WaKar
Sarina Sarina Sarina,Sarina Sarina Sarina,Sarina Sarina Sarina
=> Nayi MafarKi Munyo Aure,
=> Mun Dena Tadi Cikin Zaure,
=> Tsaya Tsaya Gudu Gudu Ya Kare,
=> Kowa Ya Shaida Har Mun Tare,
=> Ta Bani Dukkan Soyayya,
=> Tace Dani Ba Qiyayya,
=> Tunda Naje Saita Daura Tukunya,
=> Soyayya Guda Ce,
=> Mai Nema Ya Dace,
=> Allah Sa Mu Dace,
=> Don KyautarKa Ce,
=> Kankar Karya Kwance,
=> Aboki KarKa Kunce,
=> Baiwa Ai Baiwa Ce Tawa Wakace.
Download Music Now
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.