Duk mai dauke da ciwon Zuciya zai rika ji wacfan nan
Alamomi:

1. Numfashi sama-sama

2. Kake jin kan ka tamkar ba nauyi

3. Rashin jurewa motsa jikj

4. Tari; matsakaici k0 mai tsanani

5. Numfashin dake bayar da sauti

6. Saurin gajiya

7. Daukewar jin yunwa

8. Kumburin fuska da kafafu Alamomin Ciwon Zuciya Da Maganinsa

9. Wahalar shakar numfashi yayin kwanciyar ruf da
ciki

10. Faduwar gaba k0 saurin bugawar zuciya

MAI FAMA DA WANNAN MATSALAR YA NEMO MAN HABBATUSSAUDA MAI KYU DA ZUMA YA RIKA SHAN COKALI DAI DAI

 Insha Allahu Za'a dacee

Post a Comment

 
Top