Daga Yau 15 Ga watan August Ni Adam A Zango Na Fita Daga Kungiyar Shirya Fina flna Ta Kannywood

A yau shafin AREWASWAG ya samu labarin fitar  jarumi adam a zango daga masana'antar kannywood wanda muna tuannin irin abunda ya faru da sanusi oscar 442 ne ya sanya shi yin wannan magana a shafinsa na Instagram.

Ga jabawabin jarumin

"Dagayau abinda na aikata mai kyau k0 marar kyau kada a dangantashi da Kannywood.

Dagayau duk arziki k0 rashinta a kannywood bana bukata.

Wannan hakkinta (right) kada alumma suyimin mummunarfahimta.babu dokar kungiyoyin a kaina.


Shugabancin kama karya da ake yi mai karfi mai arziki, mai daukaka mai arziki ba’a iya hunkuntashi saboda kwadayi da son zuciya.

Na zama independent film maker.


BA LAIFI BANE GA DUK WANDA YACE YA FITA DAGA KANNYWOOD. .

MISALI ..... INDIA 
SUNA DA_BOLLYWOO
SUNADA  MOLLYWOOD
SUNA DA TOLLYWOOD.

DAGA YAUDUK WANDA ZAIYI AIKI DA NI. A SHIRYE NAKE AMMA BANDA KAN O DON GUDUN KADA IN KARYA DOKAR YAN KANNYWOOD.

 #independentfilmmaker"

Post a Comment

 
Top