Fitaccen mai bada umarni a fina finan Hausa da ake yi ma inkiya da Kannywood, Aminu S Bono ya bayyana damuwarsa da yadda ake yawan fito da manyan jarumai Mata a kusan kowanni Fim, wanda ya bayyana hak…
Fitaccen mai bada umarni a fina finan Hausa da ake yi ma inkiya da Kannywood, Aminu S Bono ya bayyana damuwarsa da yadda ake yawan fito da manyan jarumai Mata a kusan kowanni Fim, wanda ya bayyana hak…
Gwamnatin jihar Oyo ta sanar da garkame kasuwar yan Nama dake Bodija, cikin garin Ibadan, sakamakon tumutsitsi da aka samu biyo bayan fada da ya kaure a tsakanin Mahauta da jami’an Yansanda, kamar yad…
Wata Mata mai shekaru 30, Mariam Amos ta gurfanar a gaban watan Kotun majistri kan tuhumarta da ake yi da kokarin hallaka Uwardakinta da ta bata dakin haya bayan ta kekketata da reza, kamar yadda kamf…
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin murna da akasin haka suna tare mutuwace kadai zata rabasu. Fa…
Sadiya Gyale, wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya Fima-fimai wacce aka fi da kira da, ‘Kannywood.’ Kamar sauran tamkar ta, Sadiya Gyale, ta daina fitowa a cikin shirye-shiryen Fi…
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Fatima Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu'uma ta fito fili ta bayyanawa duniya dalilan da ya sa ta shiga harkar fim. J…
Mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman a kan shafukan zumunta da kafofin watsa labarai, Femi Adesina ya bayyana cewa shugaban kasar zai sanya hannu a kasafin kudin 2018 a mako mai z…
Rundunar yan sandan Minna, jihar Niger sun kama wani matashi dan shekara 18 mai suna Shamsu Abubakar inda yake shiga irin ta mata yana damfarar maza. An kama shi ne sanye cikin hijabi da zani, inda ya…
Wani matashi mai shekaru 22 da aka yi wa tiyata a ciki ya koma tamkar mai juna biyu a sakamakon kuskure da aka samu wajen yin tiyatar. Matashin mai suna Harrison Gbisanya a yanzu haka dai ya na neman …
Kayan Hadi 1. Fulawa 2. Nama 3. Albasa 4. Attarugu 5. Maggi 6. Gishiri 7. Curry Yadda ake hadawa 1. Ki kirba danyen namanki mara kitse da albasa, attarugu da maggi ko ki markada su, ki soya naman sama…
A Jamhuriyar Nijar, an kammala azumin watan Ramadan, bayan shaida ganin jaririn watan Shawwal cikin garuruwa da dama a kasar. Da maraicen ranar Laraba ne al'ummar kasar suka kai azumi na 29, kuma a ya…