Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin murna da akasin haka suna tare mutuwace kadai zata rabasu.
Fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.


Post a Comment

 
Top