Duk dan Nijeriyan da ke da fasfo zai iya shiga wadannan kasashe ba tare da ya nemi biza ba daga nan Nijeriya.
Kasashen da aka rubuta * a gabansu na bukatar visa bayan an shige su. Sauran kuwa kai tsaye zaka shige su daga kai sai fasfo dinka.
Ga su kamar haka:
- Cambodia *
- Maldives *
- Timor-Leste *
- Benin *
- Burkina Faso
- Cameroon
- Cape Verde Islands
- Chad
- Comores Islands *
- Cote d’Ivoire (Ivory Coast)
- Djibouti *
- Gambia
- Ghana
- Guinea
- Guinea-Bissau
- Kenya *
- Liberia
- Madagascar *
- Mali
- Mauritania *
- Mauritius *
- Mozambique *
- Niger
- Rwanda *
- Senegal
- Seychelles *
- Sierra Leone
- Somalia *
- Tanzania *
- Togo
- Uganda *
- Cook Islands
- Fiji
- Micronesia
- Niue
- Palau Islands *
- Samoa *
- Tuvalu *
- Vanuatu
- Barbados
- Dominica
- Haiti
- Montserrat
- St. Kitts and Nevis
- Bolivia*
- Iran *
- Lebanon *
Post a Comment