An yi wani bature da direbansa mai suna Lawwali. a ESTATE dinmu Kullum in suna tafiya, sai bature yace Lawwali excuse me sai ya saki tusa ‘quiy’
A a, rannan dai Lawwali ya gaji, sai yace bari dai yau na nunawa baturen nan mu fa tamu ba irin tasu bace. Sai yaje yayi gamje gamjensa wake ne, alala ne dambu da sauransu.
Suna tafiya sai bature yace Lawwali, excuse me ya saki tusa ‘quiy’. Lawwali shi ma da aka dan jima sai yace Sir excuse me. Bature yace it’s okay Lawwali. Ai da Lawwali ya saki tusa Mallam bature sai da ya sauke gilas ya hakura da AC.
Chan aka jima Lawwali ya kara cewa Sir excuse me! Bature yace Lawwali park! Pack! Not in my car!!!

Post a Comment