Wani dan Arewacin Najeriya ne suka tafi kudancin najeria dan sunemo kudi sukai kamar shekara 5 agun suna neman kudi tunda sukaje shi baiyi aski ba ya tara suma sosai, to sai Allah yasa suka samu,
Ranan sai sukayanke shaworar dawowa gida suna cikin ta fiya sai dare yayi saisukace bari su kuwana a wonigari kafi safiya tayi su dawo,

Suna cikin bacci sai ga barayi suka lalube aljuhunsu suka kuwashe kudin tas suka kawo kolba suka mai aski….

Can da gari ya waye suka tashi sai ya taba aljuhunsa yaji ba kudi ya taba kansa yaji ba gashi sai yace, kai anya ma nine kuwa ya da abokin shi ninekuwa kira sunana konine sai abokin ya kira sunan sa tanko sai ya zabura ha amsa na,am ai ashe nine…..hahahahahahahaha.

Post a Comment

 
Top