Wani malamin makaranta a Indiya yana cikin koyada dalubai saiyace. Duk wani abunda ba a taba ganiba to wonnan abun babubu haryake cewa babu Allah ya tambayi dalubai, kun taba ganin Allah?
Suka ce, a,a sai yace to duk woni abunda bakagani to wonan abun babu sai yace kuna ganina sukace, eh yace to akoini yasake tambayarsu kuna ganin blackborth sukace eh to akoi blackborth
Sai deya daga cikin yaran yace yanada tambaya, sai malamin ya bashi dama ..
Sai yace kuna ganina sukace eh to akoi ni kenan yace kuna ganin black borth sukace eh to akoi black borth keman yace kuna ganin malam sukace eh yace akoi malam kenan yace kuna ganin hankalin malam sukace a,a ya to malam bashida hankali kenan…hahahahahahahaha.

Post a Comment