Wannan matsalace babba kaga nonuwan mace sunyi tula-tula su nono anaso suyi girma.
Amma ba girman maimuni ba, girman da zasu birge mijinki.
↴ ganyen lemun Zaki.
↴ buhuru sudaniya
Ki hada Ki dakasu Ki dinga shafawa a nonon ze ragu Amma Ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi tula-tula ba.
Idan kina da kiba Ki dinga shan na’a-na’a Zaki rage har da nono ko Ki dinga shafawa a nono zai rage.

Post a Comment

 
Top