Gwamnonin arewa za su aika da mafarauta da 'yan banga su yaƙi 'yan bindiga
Gwamnonin arewa za su aika da mafarauta da 'yan banga su yaƙi 'yan bindiga

Gwamnonin jihohin arewa sun yanke hukuncin saka mafarauta da 'yan banga domin yakar matsalar 'yan bindiga da duk wani nau'in rashin tsaro da ke yankin. Wannan ya biyo bayan yawaitar kashe-kashe a jiho…

Read more »»
21 Jun 2020

Illolin Amfani Da Magungunan Mata Musamman Ga Mace Budurwa
Illolin Amfani Da Magungunan Mata Musamman Ga Mace Budurwa

Da yawa daga cikin mata musamman ma Hausawanmu na yau, sun duƙufa wajen amfani da wasu sinadarai don ƙarawa ‘ya’yansu mata ni’ima wajen gamsar da mazajensu. To haƙiƙa, ba zai iya zama laifi in an yi …

Read more »»
19 May 2020

Amfanin Ganyen Na’a-Na’a Guda 11
Amfanin Ganyen Na’a-Na’a Guda 11

1. Lizimtar amfani da ganyen na’a-na’a yana maganin hauka. 2. Shan ta nasa baki ya rinka kamshi koda yaushe shi yasa ake so wanda ya ci wani abu mai sanya warin baki kamar albasa ko tafarnuwa ya sha …

Read more »»
19 May 2020

Abincin Da Ya Kamata Mazan Aure Su Ci Domin Karin Kuzarin Jima’i
Abincin Da Ya Kamata Mazan Aure Su Ci Domin Karin Kuzarin Jima’i

Hakika jima’i hanyaa ce ta samuwar Dan Adam wacce Allah S.T. ya samar da ita domin ci gaban rayuwa da kuma yaduwar al’umma. Masana ilimin jima’i sun tabbatar cewa yin jima’i ko wacce rana na karawa m…

Read more »»
19 May 2020

Yadda Za Ki Rage Girman Nonon Ki, Su Koma Abun Sha’awa
Yadda Za Ki Rage Girman Nonon Ki, Su Koma Abun Sha’awa

Wannan matsalace babba kaga nonuwan mace sunyi tula-tula su nono anaso suyi girma. Amma ba girman maimuni ba, girman da zasu birge mijinki. ↴ ganyen lemun Zaki.↴ buhuru sudaniya Ki hada Ki dakasu Ki …

Read more »»
19 May 2020

Gargadi: Ya Zama Wajibi Maza Su Ke Sauya Gajeren Wando (Boxers) Akalla Kowane Kwana 2 – Likita
Gargadi: Ya Zama Wajibi Maza Su Ke Sauya Gajeren Wando (Boxers) Akalla Kowane Kwana 2 – Likita

Wani kwararren likita, Dakta Chinonso Egemba, da aka fi sani da Aproko Doctor, ya bayyana cewa lalle yana da muhimmanci maza, musamman masu amfani da gajeren wanda a ciki kafin su sanya wando, da suk…

Read more »»
19 May 2020

Jerin Kasashen Da ‘Yan Nijeriya Za Su Iya Shiga Babu Biza
Jerin Kasashen Da ‘Yan Nijeriya Za Su Iya Shiga Babu Biza

Duk dan Nijeriyan da ke da fasfo zai iya shiga wadannan kasashe ba tare da ya nemi biza ba daga nan Nijeriya. Kasashen da aka rubuta * a gabansu na bukatar visa bayan an shige su. Sauran kuwa kai tsa…

Read more »»
19 May 2020

Kadan Daga Cikin Abubuwan Da Suke Nuna Cikar Mutum
Kadan Daga Cikin Abubuwan Da Suke Nuna Cikar Mutum

1:- Boye talaucinka har mutane sufara tunanin kai me arzikine 2:- Boye damuwarka akan abinda akayi maka har mutane sufara tunanin wannan abin bai dameka ba 3:- Danne bacin ranka a inda aka bata maka …

Read more »»
19 May 2020

Hattara: Mace Za Ta Iya Daukar Ciki Daga Maniyyin Da Namiji Da Ya Saki A “Swimming Pool”
Hattara: Mace Za Ta Iya Daukar Ciki Daga Maniyyin Da Namiji Da Ya Saki A “Swimming Pool”

Sitti Hikmawatty, wacce ke a matsayin babbar kwamishiniyar lafiya ta kasar Indonesia, ta bayyana cewa mace za ta iya daukar ciki ba tare da ta yi mu’amala da namiji ba, kawai in ta yi wanka a kwamen …

Read more »»
19 May 2020

Musha Dariya: Ina So Na Ga Kowa Yayi Abunda Na Yi
Musha Dariya: Ina So Na Ga Kowa Yayi Abunda Na Yi

Wani mutum ne yaje wajen cin abinci (Restaurant). Ya samu waje ya zauna sai ya kwalawa mai restaurant kira da karfi yace “hado min plate na N2000 kuma ki hadawa kowa dake wajen nan plate na N3000 sabo…

Read more »»
19 May 2020

Musha Dariya: Malamin Makaranta A Indiya
Musha Dariya: Malamin Makaranta A Indiya

Wani malamin makaranta a Indiya yana cikin koyada dalubai saiyace. Duk wani abunda ba a taba ganiba to wonnan abun babubu haryake cewa babu Allah ya tambayi dalubai, kun taba ganin Allah? Suka ce, a,a…

Read more »»
19 May 2020

Musha Dariya: Dan Arewa An Tafi Neman Kudi A Kudancin Najeriya
Musha Dariya: Dan Arewa An Tafi Neman Kudi A Kudancin Najeriya

Wani dan Arewacin Najeriya ne suka tafi kudancin najeria dan sunemo kudi sukai kamar shekara 5 agun suna neman kudi tunda sukaje shi baiyi aski ba ya tara suma sosai, to sai Allah yasa suka samu, Rana…

Read more »»
19 May 2020

Musha Dariya: Malam Bahaushe A Kasuwa Ana Watsa Turanci
Musha Dariya: Malam Bahaushe A Kasuwa Ana Watsa Turanci

Woni mutum ne yaje kasuwa sai ya je gun wani inyamuri zai sai yi kaya yake a ba shi doya matan ta tashi kawo mi shi doya sai ta ajiye yaronta a gun, Mutumin yana tseye sai yaga yaro yanawasa da kasa h…

Read more »»
19 May 2020

Musha Dariya: Bature Da Direbansa Lawali
Musha Dariya: Bature Da Direbansa Lawali

An yi wani bature da direbansa mai suna Lawwali. a ESTATE dinmu Kullum in suna tafiya, sai bature yace Lawwali excuse me sai ya saki tusa ‘quiy’ A a, rannan dai Lawwali ya gaji, sai yace bari dai yau …

Read more »»
19 May 2020

[Kiwon Lafiya] Alakar Cin Goro Da Cutar Hawan Jini
[Kiwon Lafiya] Alakar Cin Goro Da Cutar Hawan Jini

Goro ɗan itaciya ne da ake amfani da shi domin ci, haka nan alama ce ta karrama baƙo yayin bukukuwa da sauran taruka, musamman a al’adun Najeriya da sauran ƙasashen Afrika ya yamma. Bugu da ƙari ana …

Read more »»
19 May 2020
 
Top