Zan yarda wani ya tara da matata – Dan Hakika
Zan yarda wani ya tara da matata – Dan Hakika

Neman matan juna ga mabiya kungiyar Hakika ba laifi ba ne, wata sabuwar akida da ta bulla a arewacin Najeriya. Cikakkun 'yan Hakika za...

Read more »»

Ba ni da niyyar komawa APC –Shekarau
Ba ni da niyyar komawa APC –Shekarau

Tsohon Gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP Malam Ibrahim Shekarau ya ce ba shi da niyyar komawa jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya...

Read more »»

Zan dakatar da ministan Buhari daga APC – Oshiomhole
Zan dakatar da ministan Buhari daga APC – Oshiomhole

Shugaban jam'iyya mai mulki ta APC a Najeriya, Adams Oshiomhole, ya koka kan yadda wasu ministoci a kasar ba sa "bin umarnin jam...

Read more »»

Ina nan da raina — Sadiya Gyale
Ina nan da raina — Sadiya Gyale

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Sadiya Gyale, ta karyata labarin mutuwarta da aka yada a kafafan sada zumunta. Sadiya ta shaida wa...

Read more »»

Da duminsa: Buba Galadima, Shugaban R-APC ya yi hatsari
Da duminsa: Buba Galadima, Shugaban R-APC ya yi hatsari

Rahotanni dake shigowa daga kafafen yada labarai da dama sun tabbatar da cewar shugaban R-APC, Buba Galadima, ya gamu da hatsarin mota a han...

Read more »»

Shu’uma: Na samu damar kashe maza har 4 ta hanyar yin basaja da hijabi – Wata budurwa
Shu’uma: Na samu damar kashe maza har 4 ta hanyar yin basaja da hijabi – Wata budurwa

Mariam Abiola, wata shaidaniyar budrwa mai shekaru 20 ‘yan kungiyar asiri ta “Eiye” ta bayyana yadda ta kashe wasu mutane har 4 daban-daban ...

Read more »»

Likafa ta cigaba: Kungiyar Izala (JIBWIS) zata gina katafariyar jami’a a jihar arewa
Likafa ta cigaba: Kungiyar Izala (JIBWIS) zata gina katafariyar jami’a a jihar arewa

A yau, Litinin, ne kungiyar Izalatul Bid’a waikamatus Sunnah (JIBWIS) ta sanar da cewar gwamnatin jihar Jigawa ta basu kyautar hekta 65 ta f...

Read more »»

Kannywood: Mun gaji da ganin Jamila Nagudu, Washa, Gabon, Tsamiya – Inji Darakta
Kannywood: Mun gaji da ganin Jamila Nagudu, Washa, Gabon, Tsamiya – Inji Darakta

Fitaccen mai bada umarni a fina finan Hausa da ake yi ma inkiya da Kannywood, Aminu S Bono ya bayyana damuwarsa da yadda ake yawan fito da m...

Read more »»

Toh fa! Mahauta da Yansanda sun baiwa hammata iska a kasuwar Fawa ta garin Ibadan
Toh fa! Mahauta da Yansanda sun baiwa hammata iska a kasuwar Fawa ta garin Ibadan

Gwamnatin jihar Oyo ta sanar da garkame kasuwar yan Nama dake Bodija, cikin garin Ibadan, sakamakon tumutsitsi da aka samu biyo bayan fada d...

Read more »»

Rashin Imani: Wata Mata ya tsatstsaga jikin Uwardakinta da Reza, ko me yayi zafi?
Rashin Imani: Wata Mata ya tsatstsaga jikin Uwardakinta da Reza, ko me yayi zafi?

Wata Mata mai shekaru 30, Mariam Amos ta gurfanar a gaban watan Kotun majistri kan tuhumarta da ake yi da kokarin hallaka Uwardakinta da ta ...

Read more »»

Duk runtsi duk wuya mutuwace kadai zata rabani da matata - Inji Gegeral BMB
Duk runtsi duk wuya mutuwace kadai zata rabani da matata - Inji Gegeral BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin m...

Read more »»

Sana'ar Da Nake ina Samun Kudin Bayan Na Daina Harka Fim :Inji Sadiya Gyale
Sana'ar Da Nake ina Samun Kudin Bayan Na Daina Harka Fim :Inji Sadiya Gyale

Sadiya Gyale, wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya Fima-fimai wacce aka fi da kira da, ‘Kannywood.’ Kamar sauran tamkar...

Read more »»

Dalilai Uku Ne Suka Sa Na Shigo HarKar Fim - Jaruma Fati Shu'uma
Dalilai Uku Ne Suka Sa Na Shigo HarKar Fim - Jaruma Fati Shu'uma

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Fatima Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu'uma ta fi...

Read more »»

Yanzu Yanzu: Buhari zai sanya hannu a kasafin kudin 2018 a mako mai zuwa - Adesina
Yanzu Yanzu: Buhari zai sanya hannu a kasafin kudin 2018 a mako mai zuwa - Adesina

Mai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman a kan shafukan zumunta da kafofin watsa labarai, Femi Adesina ya bayyana cewa shug...

Read more »»

An kama matashi dan shekara 18 dake shigar mata yana damfarar maza
An kama matashi dan shekara 18 dake shigar mata yana damfarar maza

Rundunar yan sandan Minna, jihar Niger sun kama wani matashi dan shekara 18 mai suna Shamsu Abubakar inda yake shiga irin ta mata yana damfa...

Read more »»

Kalli Yadda Kuskuren Tiyata Ya Mayarda Cikin Wani Matashi
Kalli Yadda Kuskuren Tiyata Ya Mayarda Cikin Wani Matashi

Wani matashi mai shekaru 22 da aka yi wa tiyata a ciki ya koma tamkar mai juna biyu a sakamakon kuskure da aka samu wajen yin tiyatar. Mata...

Read more »»

Kwalam Da Makulashe: Yadda Ake Girka Samosa
Kwalam Da Makulashe: Yadda Ake Girka Samosa

Kayan Hadi 1. Fulawa 2. Nama 3. Albasa 4. Attarugu 5. Maggi 6. Gishiri 7. Curry Yadda ake hadawa 1. Ki kirba danyen namanki mara k...

Read more »»

Yau ake bikin sallah a Nijar
Yau ake bikin sallah a Nijar

A Jamhuriyar Nijar, an kammala azumin watan Ramadan, bayan shaida ganin jaririn watan Shawwal cikin garuruwa da dama a kasar. Da maraicen r...

Read more »»

[MUSIC​] sabuwar Wakar Rarara "Kafisu Gaskiya Baba"New Song
[MUSIC​] sabuwar Wakar Rarara "Kafisu Gaskiya Baba"New Song

Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba". Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu b...

Read more »»

Yadda 'yan sanda suka kama Nafisa Abdullahi A Otel A TsaKar Dare
Yadda 'yan sanda suka kama Nafisa Abdullahi A Otel A TsaKar Dare

Babban furodusa Jamilu Ahmad Yakasai ya sa 'yan sanda sun kama fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa Nafisa Abudullahi da tsa...

Read more »»

Dalilin Dayasa Bana Sanya Kananan Kaya - InJi Jaruma Aisha Tsamiya
Dalilin Dayasa Bana Sanya Kananan Kaya - InJi Jaruma Aisha Tsamiya

Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood kuma 'yar asalin jihar Kano mai suna A'isha Aliyu da a...

Read more »»

[Video] Abinda Nura M Inuwa Yayi A Wajen Biki Da Yan Mata
[Video] Abinda Nura M Inuwa Yayi A Wajen Biki Da Yan Mata

Image © Youtube.com Kalli Abinda Nura M Inuwa Yakeyi Acikin Wannan Videon shiga cikin wannan Koren rubutun domin kallon wannan videon DO...

Read more »»

[Video] Kalli Sabon Iskancin Rahama Sadau A Fim Din Kudu Har Yafi Duk Saura Na Baya
[Video] Kalli Sabon Iskancin Rahama Sadau A Fim Din Kudu Har Yafi Duk Saura Na Baya

Tauraruwar Rahama Sadau Kara haskawa takeyi a Duniyar Nollywood Domin kawai sankamata sukeyi a Fina Finan su... Ita Kuma Abubuwan da takeyi...

Read more »»

Kaicho! Tela ya hallaka mai kaya bayan ya gaza cika masa alkawari
Kaicho! Tela ya hallaka mai kaya bayan ya gaza cika masa alkawari

Wani tela ne a garin Zaria ya halaka abokin huldar sa har lahira bayan abokin nasa ya bashi dinkin kayan Sallah, har ma ya biya shi kudin di...

Read more »»

[Video] Karshen Duniya Yazo: Yadda Wan Dan Film Yake Lalata Da Mata Kafin Ya Sasu A Cikin Shirinsa
[Video] Karshen Duniya Yazo: Yadda Wan Dan Film Yake Lalata Da Mata Kafin Ya Sasu A Cikin Shirinsa

kaico  wannan abu sam bai dace ba.. ku shiga rubutun dake kasa domin sauke bidion Download Video Now

Read more »»
 
Top