Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba". Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu b...
Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba". Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu b...
Babban furodusa Jamilu Ahmad Yakasai ya sa 'yan sanda sun kama fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa Nafisa Abudullahi da tsa...
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood kuma 'yar asalin jihar Kano mai suna A'isha Aliyu da a...
Image © Youtube.com Kalli Abinda Nura M Inuwa Yakeyi Acikin Wannan Videon shiga cikin wannan Koren rubutun domin kallon wannan videon DO...
Tauraruwar Rahama Sadau Kara haskawa takeyi a Duniyar Nollywood Domin kawai sankamata sukeyi a Fina Finan su... Ita Kuma Abubuwan da takeyi...
Wani tela ne a garin Zaria ya halaka abokin huldar sa har lahira bayan abokin nasa ya bashi dinkin kayan Sallah, har ma ya biya shi kudin di...
kaico wannan abu sam bai dace ba.. ku shiga rubutun dake kasa domin sauke bidion Download Video Now
An kama wani lecture yana bata wata wata dalibarsa a office. ku shiga rubutun dake saka domin sauke bidiyon Download Video Now
sai ku shiga rubutun dake kasa domin sauke bidiyon Download Video Now
Tabbas rake na da matukar amfani a rayuwar dan adam, sannan yakan kare jiki daga cututtuka da dama, sannan yakan kare garkuwar jikin mutum ...
Masana sun bayyana cewa, akwai abubuwa da dama da muke aikatawa da zarar an gama cin abinci wanda ke da matsala da illa ga lafiyar jikinmu. ...
Duk da cewa tsohon labari ne muna so mu ja hankalin mutane akan irin babban agogo mai tsada da shugaban kasan Nijeriya ya saka a yayin da ya...
ALAMOMIN MACE YAR MADIGO; HATTARA MATA 1- Ki Nisanci Duk Wata Qawa Da Zata Dinga Bayyana Miki Tsaraicinta. 2- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Ya...
Rikicin ya sake barkewa tsakanin ‘yan kungiyar shi’a da ‘yan sanda a karamar hukumar Zaria, jahar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa ‘ya...
Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama, mai jinkai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabin rahama, da alayansa, da sahabbansa, da duk wadanda s...
Kamar yadda ba kowacce Mace Namiji ke so ba haka zalika ba kowana Namiji Mace ke so ba. Akwai wasu siffofin nagari dake tattare da Mijin ...
Wata gamayyar tsageran yankin Neja Delta a ranar Lahadi 17 ga watan Satumbar 2017, sun bayyana cewa zasu kalubalanci duk wani yunkuri na son...
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood wadda aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa tana sa ran zata daw...
wani mahaukci ne ya shiga kasuwa sai yaga wani dan uwansa mahaukaci zigidir jama’a na tononsa sai yazo kusa da shi yace banzaye kukuke bata ...
Akwai abubuwa da yawa wadanda Ma’aurata suke aikatawa a lokacin Jima’insu. Kuma wadannan abubuwan suna da illoli masu yawa dangane da lafiya...
Fittaciyar yar wasan kwaikwayon masana'antar Kannywood ta samu sabon mukami daga gidan jaridar leadership a yau inda aka kaddamar da it...
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana'antar Kannywood watau Rahma Sada...
Hanan tayi bajakolin basirar da Allah yayi mata na bangaren sana’ar data fi kauna, wato sana’ar daukan hoto. Wannan bajakolin ya gudana ne...
Korarriyar shahararriyar jarumar fina-finan nan na Kannywood a da yanzu kuma hadda fina-finan kudu Rahma Sadau ta bayyana cewa an so ta fito...
Saiku Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Videon zuwa wayarku.. Download Video Now
Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da Hauwa Waraka, ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al...
Hukumar yan sanda na jihar Katsina sun gabatar da wasu yan fashi da makami da suka kama gaban yan jarida ciki har da wasu dalibai guda biyu....
Uwar gidan shugaba kasar Nijeriya, Aisha Buhari ta saka rigan kaftani mai kudi dala $4490 a yayin da ta karbe bakuncin uwargidan shugaban ka...
Hukumar 'yan sanda ta jihar Jigawa ta bayar da sanarwar cafke wasu makiyaya guda 2 akan laifin kisan abokin hurdarsu a karamar hukumar G...