Fittaciyar yar wasan kwaikwayon masana'antar Kannywood ta samu sabon mukami daga gidan jaridar leadership a yau inda aka kaddamar da ita a matsayin jakadiya.

jarumar ta fitar da hoto yayin da ake kaddamar da ita a shafin ta na instagram

Post a Comment

 
Top