Dariya Zalla: Ku Ke Bata Mana Hauka A+ A- Print Email wani mahaukci ne ya shiga kasuwa sai yaga wani dan uwansa mahaukaci zigidir jama’a na tononsa sai yazo kusa da shi yace banzaye kukuke bata mana hauka. sai ya cire kayansa yaba wancan yace karbi! kasa Wai shin a cikinsu wa ya fi wani hauka?
Post a Comment