Duk da cewa tsohon labari ne muna so mu ja hankalin mutane akan irin babban agogo mai tsada da shugaban kasan Nijeriya ya saka a yayin da ya je garin sa Daura hutun sallah tare da iyalansa a jahar Katsina.

Mun samu hango wannan agogon a yayin da ya ke ganawa da mai martaba sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usmana, a lokacin da ya tarbe shi a filin jirgin saman jahar Katsina.

Sunan ita wannan agogon Breguet wristwatch wanda kudinta shine dala $16,000 idan an canza kudin zuwa kudin Nijeriya zai kai akalla sama da naira miliyan N7 a kudin Nijeriya

Ga hoton agogon a kasa:

Post a Comment

 
Top