Uwar gidan shugaba kasar Nijeriya, Aisha Buhari ta saka rigan kaftani mai kudi dala $4490 a yayin da ta karbe bakuncin uwargidan shugaban kasar Jumhuriyar kasar Uganda, Janet Museveni wacce ta ziyarci ta a fadar shugaban kasa a birnin Tarayya Abuja, a jiya 15 ga watan Satumba.
Shi wannan kaftani wanda ake ce ma Oscar De La Renta Magnolia Guipure Caftan idan an canza kudin rigan zuwa kudin Nijeriya zai kai kimanin naira miliyan N1,593,950.

Ga hoton rigan a kasa tare farashin sa:

16 Sep 2017

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top