LABARI DA DUMINSA:
LABARI DA DUMINSA:

Shugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewa zai sake kafa wani kwamitin kwararru wanda zai sake duba hanyoyin da za a bi wajen aiwatar da sabon ...

Read more »»

Na Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Maryam Yahaya’
Na Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Maryam Yahaya’

Jami’in dan sanda, Rilwani Bala ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar sa Marya...

Read more »»

Saraki Ya Yi Ta’aziyyar Alex Badeh
Saraki Ya Yi Ta’aziyyar Alex Badeh

Saraki Ya Yi Ta’aziyyar Alex Badeh Shugaban Majalisar dattawa, Bukola Saraki ya yiwa iyalan Tsohon Shugaban Rundunonin Sojan Nijeriya, Jana...

Read more »»

Ba Za Mu Hana Buhari Gabatar Da Kasafin Kudi A Majalisa Ba – Ma’aikatan Majalisar Tarayya
Ba Za Mu Hana Buhari Gabatar Da Kasafin Kudi A Majalisa Ba – Ma’aikatan Majalisar Tarayya

Ma’aikatan Majalisar Tarayya da ke yajin aikin kaurace wa gudanar da aikin su, sun bayyana cewa ba za su hana Shugaba Muhammadu Buhari zuwa ...

Read more »»

Su dai Al’ummar Misau da Udubo zuwa Gamawa suna da abun nunawa.
Su dai Al’ummar Misau da Udubo zuwa Gamawa suna da abun nunawa.

Ba Sai Ka Zo Yakin Neman Zabe Wajenmu Ba, Sakon Mutanen Misau Ga Gwamnan Bauchi …ayyukan da ka yi mana sun gamsar da mu! Daga Mashkur Ibra...

Read more »»

Sun daure hannayen wasu sojoji sun yi gaba da su
Sun daure hannayen wasu sojoji sun yi gaba da su

Boko Haram Sun Kwace Garuruwa Hudu A Jihar Borno Bayan Sun Fatattaki Sojoji …sun daure hannayen wasu sojoji sun yi gaba da su Da yammacin ...

Read more »»

AN TARWATSA AUREN ‘YAN MADIGO A KANO
AN TARWATSA AUREN ‘YAN MADIGO A KANO

Daga Maje El-Hajeej Hotoro Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata 11 a Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge bisa zargin shirya shagalin...

Read more »»

Karanta irin gwagwarmayar da Amitabh Bachchan ya sha kamin ya zama tauraron fim a Indiya
Karanta irin gwagwarmayar da Amitabh Bachchan ya sha kamin ya zama tauraron fim a Indiya

Amitabh Bachchan, na daya daga cikin jaruman Indiyan da suka yi fice ba kasarsu ba kadai, har ma a sauran kasashen duniya. Da farkon da...

Read more »»

‘YAN MATA SUN KAI SAMARI KARA A KANO
‘YAN MATA SUN KAI SAMARI KARA A KANO

‘YAN MATA SUN KAI SAMARI KARA A KANO Samarin Yankinmu Sun Ki Aurenmu Suna Ta Sayen Babura, Cewarsu Daga Ahmad M Deedat Sumaila Wani gari ...

Read more »»

SANARWA MAI MUHIMMANCI DAGA RUNDINAR SOJIN NIGERIA
SANARWA MAI MUHIMMANCI DAGA RUNDINAR SOJIN NIGERIA

Daga Datti Assalafiy Rundinar sojin Nigeria ta fitar da sanarwa ta hannun kakakinta Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka tace kungiyoyin ka...

Read more »»

Yau an wayi gari jam’iyyar APC ta fito ta tabbatar da abinda Dr Idris Ahmed ya wallafa tun kafin su Atiku Abubakar su dawo daga zaman sirrin da sukayi a Kasar Dubai
Yau an wayi gari jam’iyyar APC ta fito ta tabbatar da abinda Dr Idris Ahmed ya wallafa tun kafin su Atiku Abubakar su dawo daga zaman sirrin da sukayi a Kasar Dubai

SIRRIN ZAMAN DA SU ATIKU ABUBAKAR SUKAYI A KASAR DUBAI YA FALLASU Daga Datti Assalafiy Babban Maigidana Masoyina Dr. Idris Ahmed bakin fat...

Read more »»

Ba shakka, ko iya mutanen da su ka fito taya Shugaba Muhammadu Buhari murnar wannan rana, su kadai sun isa kayar da abokan karawarsa a ranar zaben shekarar (2019).
Ba shakka, ko iya mutanen da su ka fito taya Shugaba Muhammadu Buhari murnar wannan rana, su kadai sun isa kayar da abokan karawarsa a ranar zaben shekarar (2019).

MURNAR SAKE LASHE ZABE KO FARIN CIKIN ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWA ? Daga Garba Tela Hadeija Kamar yadda akasarin jama’a su ke sane, yau ranar ...

Read more »»

Shugaba Muhammad Buhari yace ni ba zan cuceku ba.
Shugaba Muhammad Buhari yace ni ba zan cuceku ba.

SHUGABA BUHARI YAYI MAGANA MAI RATSA ZUKATAN ‘YAN NIGERIA Daga Datti Assalafiy Shugaba Muhammad Buhari yace ni ba zan cuceku ba, kuma ba z...

Read more »»

Jam’iyyar PDP maciya amana sun manta cewa Shugaba Buhari a hannun PDP ya karbi yaki da wannan ta’addancin
Jam’iyyar PDP maciya amana sun manta cewa Shugaba Buhari a hannun PDP ya karbi yaki da wannan ta’addancin

BABU MAI HANKALIN DA ZAI YARDA DA MAYAUDARA MA’INTA Daga Datti Assalafiy a karanta raddin da Atiku Abubakar yayi wa shugaba Buhari a shafi...

Read more »»

Kiwon Lafiya Yawan barbada foda yana jawo cututtuka inji Masana kiwon lafiya
Kiwon Lafiya Yawan barbada foda yana jawo cututtuka inji Masana kiwon lafiya

Binciken da Masana su kayi ya nuna cewa Mutane da ke yawan barbada foda da sauran kayan kwalliya su na iya fama da cututtuka irin su hawan j...

Read more »»

Kannywood A baya mun yi soyayya da Adam A. Zango, sai dai yanzu mutunci ne kawai tsakaninmu – Nafisa Abdullahi
Kannywood A baya mun yi soyayya da Adam A. Zango, sai dai yanzu mutunci ne kawai tsakaninmu – Nafisa Abdullahi

- Nafisa Abdullahi ta bayyana alakar da ke tsakanita da jarumi Adam A. Zango a yanzu - Tace a baya sun yi soyayya da shi, sai dai yanzu m...

Read more »»

MUSIC : Shettima Mansur Ahmad - Bangankiba (official Audio)
MUSIC : Shettima Mansur Ahmad - Bangankiba (official Audio)

Yajima yana nemanta bai gantaba Mai farin ido.. yayi wakan tun 2010 amma baisoke ta a net ba sai yau, ayi sauraro lafiya.... Download Mu...

Read more »»

Sholaye Jeremi ne uban ɗana – Fitacciyar marubuciya, Linda Ikeji, ta tabbatarwa duniya a wani rubutu mai ratsa zuciya
Sholaye Jeremi ne uban ɗana – Fitacciyar marubuciya, Linda Ikeji, ta tabbatarwa duniya a wani rubutu mai ratsa zuciya

Fitacciyar marubuciyar nan ta turanci, Linda Ikeji, mai shafin nan mai farin jini da ke kawo muku labarai da tsegumi da gulma da duminsa, ...

Read more »»

Rahama Sadau ta bayyana yanda ta koyi rawar Rariya
Rahama Sadau ta bayyana yanda ta koyi rawar Rariya

Wani ya wa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau maganar cewa, Ashe yawan kallon fina-finan India da take ne yasa ta iya rawa sosai. ...

Read more »»

Mohamed Salah ya lashe gasar zakaran kwallon Afirka na BBC
Mohamed Salah ya lashe gasar zakaran kwallon Afirka na BBC

An zabi dan wasan kwallon kafa na Egypt kuma na kungiyar Liverpool Mohamed Salah a matsayin dan wasan da ya fi kowanne taka leda sau biyu a...

Read more »»

Bai Dace A Rika Fifita Hausar Kano A Fina-finan Hausa Ba – Janet
Bai Dace A Rika Fifita Hausar Kano A Fina-finan Hausa Ba – Janet

daga farko har karshe a ji hujjojinta. Muna so ki fara da bayyana mana sunanki da cikaken tarihin rayuwarki a takaice? Sunana Janet Thoma...

Read more »»

Messi Ya Ce Ronaldo Ba Abokinsa Ba Ne
Messi Ya Ce Ronaldo Ba Abokinsa Ba Ne

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Leonel Messi, ya bayyana cewa alakarsa da dan wasan Real Madrid ba wata alaka bace m...

Read more »»

Sheik Dahiru Bauchi Ya Yi Wa Gwamna M.A Ruwan Addu'o'i
Sheik Dahiru Bauchi Ya Yi Wa Gwamna M.A Ruwan Addu'o'i

A yau ne Gwamnan Jahar Bauchi Mohammed A. Abubakar ya je masallacin babban Malamin Addinin nan wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi domin gabat...

Read more »»

KallaiZafaffan Hotunan Maryam Yola Nas A Wajen Buki
KallaiZafaffan Hotunan Maryam Yola Nas A Wajen Buki

Wannan wasu zafaffan hotunan Maryam Yola nas ce wanda sunka kayatar sosai. Source from: HAUSALOADED.COM

Read more »»

Muhimmiyar Nasiha Ga Musulmi Sirinka Sirrin Dan ' Uwanka - Falalu Dorayi
Muhimmiyar Nasiha Ga Musulmi Sirinka Sirrin Dan ' Uwanka - Falalu Dorayi

Lallai abu ne mai kyau mu zamo masu sirri, kuma mu zamo masu boye duk irin barna da kuskuren da muke aikatawa a sirri, Ubangiji (SWT) Y...

Read more »»
 
Top