Shugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewa zai sake kafa wani kwamitin kwararru wanda zai sake duba hanyoyin da za a bi wajen aiwatar da sabon tsarin albashin mafi karanci na 30,000 ta yadda ba zai sanya gwamnati cikin halin karbo basussuka, da tashin farashin kayayyaki da kuma rashin aikin yi.
Post a Comment