Saraki Ya Yi Ta’aziyyar Alex Badeh

Shugaban Majalisar dattawa, Bukola Saraki ya yiwa iyalan Tsohon Shugaban Rundunonin Sojan Nijeriya, Janar Alex Badeh Ta’aziyya sakamakon harbe shi da aka yi har lahira a jiya Talata.

Saraki ya nuna cewa an yi babban rashin na mutuwar tsohon hafsan Sojan musamman ga rundunar Sojan Nijeriya bisa irin gudunmawar da ya bayar wajen samar da tsaro a kasa.

Post a Comment

 
Top