SHUGABA BUHARI YAYI MAGANA MAI RATSA ZUKATAN ‘YAN NIGERIA

Daga Datti Assalafiy

Shugaba Muhammad Buhari yace ni ba zan cuceku ba, kuma ba zan bari a cuceku ba.
Zaku ga canji matukar kuka zabemu muka zarce a 2019.

Idan muka bari PDP ta sake mulkar Nigeria hakika Allah ba Zai yafe mana ba.
Da’ace bamuci mulkin Nigeria ba a zaben 2015 da yanzu Nigeria ta ruguje.

Nine nake mulkin Nigeria tsakani da Allah domin talaka, saboda haka ku guji barayin PDP a lokacin zabe na shekarar 2019. ~Wanda ya fassara Sani Salisu.

Allah Ka taimaki shugaba Buhari Ka kara masa taimako da nasara akan azzalumai maciya amanar Nigeria Amin.

Post a Comment

 
Top