Jami’in dan sanda, Rilwani Bala ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar sa Maryam Yahaya Tauraruwar Fina-finan Hausa.

“Ina Son Na zama Daya Daga Cikin Cikakkin Masoyin Maryam Yahaya Shi Yasa Na Shirya Tsaf Domin Neman Transfer Zuwa Kano Da Aiki Saboda Na Dinga Ganinta.

Kuma Ina Yi Mata Fata Zama Jaruma Mafi Daukaka A Duniyar Fina Finai Hausa. Kuma Da Duk Nayi Sallah addu’ata Kenan”.

19 Dec 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top