‘YAN MATA SUN KAI SAMARI KARA A KANO
Samarin Yankinmu Sun Ki Aurenmu Suna Ta Sayen Babura, Cewarsu
Daga Ahmad M Deedat Sumaila
Wani gari da ake kira Karefa dake cikin karamar hukumar Tudun Wada a jihar Kano, matan yankin sun kai kara wajen Maigari akan cewar samarin yankin sun ki aure amma suna sayan babura sabbi.
Sun ce a cikin satin nan samarin sun sayi babura sama da da dari.
Post a Comment