Rahama Sadau ta bayyana yanda ta koyi rawar Rariya A+ A- Print Email Wani ya wa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau maganar cewa, Ashe yawan kallon fina-finan India da take ne yasa ta iya rawa sosai. Ya kara da cewa ya kwashe kwanaki 14 yana koyon rawar wakar Rariya. Rahamar ta bayyana cewa, ita kuwa a cikin dan lokaci kadan ta koyi rawar ta Rariya. @hutudole.com Source from: HAUSALOADED.COM
Post a Comment