Amfanin Rake Guda 9 A Jikin Dan Adam
Amfanin Rake Guda 9 A Jikin Dan Adam

Tabbas rake na da matukar amfani a rayuwar dan adam, sannan yakan kare jiki daga cututtuka da dama, sannan yakan kare garkuwar jikin mutum daga cututtuka Zuwa yanzu dai binciken masana ya inganta amf…

Read more »»
28 Sep 2017

Illar Aikata Abubuwa 5 Bayan Cin Abinci
Illar Aikata Abubuwa 5 Bayan Cin Abinci

Masana sun bayyana cewa, akwai abubuwa da dama da muke aikatawa da zarar an gama cin abinci wanda ke da matsala da illa ga lafiyar jikinmu. Kadan daga cikin abubuwan nan sune: 1) Shan sigari: Sigari n…

Read more »»
28 Sep 2017

Ku Kalli Hotunan Agogon Sama Da Naira Miliyan N7 Buhari Ya Saka A Hannun Sa

Duk da cewa tsohon labari ne muna so mu ja hankalin mutane akan irin babban agogo mai tsada da shugaban kasan Nijeriya ya saka a yayin da ya je garin sa Daura hutun sallah tare da iyalansa a jahar Kat…

Read more »»
28 Sep 2017

Alamomin Mace ‘Yar Madigo: Mata Kuyi Hattara
Alamomin Mace ‘Yar Madigo: Mata Kuyi Hattara

ALAMOMIN MACE YAR MADIGO; HATTARA MATA 1- Ki Nisanci Duk Wata Qawa Da Zata Dinga Bayyana Miki Tsaraicinta. 2- Kada Ki Yarda Qawarki Ta Yabaki Ta Fuskar Sha’awa. 3- Ki Guji Qawar Da Zata Dinga Rungume …

Read more »»
28 Sep 2017

Hoto/Bidiyo: Rikici Ya Sake Barkewa Tsakanin ‘Yan Kungiyar Shi’a Da Jami’an Tsaro A Kaduna

Rikicin ya sake barkewa tsakanin ‘yan kungiyar shi’a da ‘yan sanda a karamar hukumar Zaria, jahar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan kungiyar na gudunar da taron na su wanda suke kira da suna A…

Read more »»
28 Sep 2017

Laƙanoni 52 Na Mayar Da Mijinki ‘Mijin Tace’- Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
Laƙanoni 52 Na Mayar Da Mijinki ‘Mijin Tace’- Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama, mai jinkai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabin rahama, da alayansa, da sahabbansa, da duk wadanda suka bi tafarkinsu har ya zuwa ranar tashin al-kiyama. Bayan …

Read more »»
28 Sep 2017

Mijin Da Kowace Mace Ke So
Mijin Da Kowace Mace Ke So

Kamar yadda ba kowacce Mace Namiji ke so ba haka zalika ba kowana Namiji Mace ke so ba. Akwai wasu siffofin nagari dake tattare da Mijin da kowacce macce ke so: 1.Mijin dake son matarsa bayan aurensu …

Read more »»
28 Sep 2017

Gargadin Tsageran Neja Delta Ga IPOB; Ku Daina Danganta Mu Da Ku, Mu Ba ‘Yan Biyafara Bane
Gargadin Tsageran Neja Delta Ga IPOB; Ku Daina Danganta Mu Da Ku, Mu Ba ‘Yan Biyafara Bane

Wata gamayyar tsageran yankin Neja Delta a ranar Lahadi 17 ga watan Satumbar 2017, sun bayyana cewa zasu kalubalanci duk wani yunkuri na son alakantasu da ‘yan kungiyar IPOB, ko kuma lissafa yankinsu …

Read more »»
19 Sep 2017

Ina Sa Ran Dawowa Harkar Fim Gadan-gadan – Inji Zainab Indomie
Ina Sa Ran Dawowa Harkar Fim Gadan-gadan – Inji Zainab Indomie

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood wadda aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa tana sa ran zata dawo harkar fim gadan-gadan ta kuma yi fice nan ba da dadewa ba…

Read more »»
19 Sep 2017

Dariya Zalla: Ku Ke Bata Mana Hauka
Dariya Zalla: Ku Ke Bata Mana Hauka

wani mahaukci ne ya shiga kasuwa sai yaga wani dan uwansa mahaukaci zigidir jama’a na tononsa sai yazo kusa da shi yace banzaye kukuke bata mana hauka. sai ya cire kayansa yaba wancan yace karbi! kasa…

Read more »»
19 Sep 2017

Dausayin Ma’aurata: Kurakure 9 A Lokacin Jima’i Da Ke Da Illa Ga Lafiya, Da Addini Da Tarbiyar Dan Da Za A Samu
Dausayin Ma’aurata: Kurakure 9 A Lokacin Jima’i Da Ke Da Illa Ga Lafiya, Da Addini Da Tarbiyar Dan Da Za A Samu

Akwai abubuwa da yawa wadanda Ma’aurata suke aikatawa a lokacin Jima’insu. Kuma wadannan abubuwan suna da illoli masu yawa dangane da lafiyarsu jikinsu ko addininsu. Ga wasu ‘yan kadan Zan lissafo: …

Read more »»
19 Sep 2017

Jaruma Nafeesat Abdullahi ta zama Jakadiya

Fittaciyar yar wasan kwaikwayon masana'antar Kannywood ta samu sabon mukami daga gidan jaridar leadership a yau inda aka kaddamar da ita a matsayin jakadiya. jarumar ta fitar da hoto yayin da ake kad…

Read more »»
17 Sep 2017

Da alama rikicin Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya zo karshe

Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya zo karshe komai ya wuce. Mun dai fahim…

Read more »»
17 Sep 2017

Shan Koko Kwanciyan Rai! Kalli Yar Gidan Shugaba Buhari Mai Sana'ar Daukar Hoto

Hanan tayi bajakolin basirar da Allah yayi mata na bangaren sana’ar data fi kauna, wato sana’ar daukan hoto. Wannan bajakolin ya gudana ne garin Abuja, inda ya samu halartan manyan mutane daga ciki d…

Read more »»
17 Sep 2017

Dalilan dayasa Naki Fitowa A Yar Madigo Film Din Nollywood – Rahama Sadau
Dalilan dayasa Naki Fitowa A Yar Madigo Film Din Nollywood – Rahama Sadau

Korarriyar shahararriyar jarumar fina-finan nan na Kannywood a da yanzu kuma hadda fina-finan kudu Rahma Sadau ta bayyana cewa an so ta fito a wani fim din ta na fina-finan kudu a matsayin yar madigo …

Read more »»
17 Sep 2017

[Video] Shi Ba Mijinta Ba Amma Kuji Abinda Yayi Da Ita
[Video] Shi Ba Mijinta Ba Amma Kuji Abinda Yayi Da Ita

Saiku Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Videon zuwa wayarku.. Download Video Now…

Read more »»
17 Sep 2017

Dalilin da ya sa ake min kallon 'yar wiwi — Hauwa Waraka

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da Hauwa Waraka, ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al'umma illar rashin kirki. "Ina fitowa a matsayin karuwa ko '…

Read more »»
17 Sep 2017

Kai cho! An kama wasu daliba kwaleji 2 masu fashi da makami a wannan jihar ta Arewa
Kai cho! An kama wasu daliba kwaleji 2 masu fashi da makami a wannan jihar ta Arewa

Hukumar yan sanda na jihar Katsina sun gabatar da wasu yan fashi da makami da suka kama gaban yan jarida ciki har da wasu dalibai guda biyu. Abdulrasheed Ibrahimmai shekaru 20 dalibi ne wadda ke aji u…

Read more »»
16 Sep 2017

An Samu Na Banza: Kalli Hotunan Rigar Naira Miliyan Daya Da Rabi Da Aisha Buhari Ta Saka

Uwar gidan shugaba kasar Nijeriya, Aisha Buhari ta saka rigan kaftani mai kudi dala $4490 a yayin da ta karbe bakuncin uwargidan shugaban kasar Jumhuriyar kasar Uganda, Janet Museveni wacce ta ziyar…

Read more »»
16 Sep 2017

Tirkashi: Wasu makiyaya 2 a jihar Jigawa sun lakadawa abokin hurdarsu duka da gora har lahira
Tirkashi: Wasu makiyaya 2 a jihar Jigawa sun lakadawa abokin hurdarsu duka da gora har lahira

Hukumar 'yan sanda ta jihar Jigawa ta bayar da sanarwar cafke wasu makiyaya guda 2 akan laifin kisan abokin hurdarsu a karamar hukumar Gagarawa dake jihar Kakakin hukumar 'yan sanda na jihar DSP Abdu …

Read more »»
12 Sep 2017

Kalli yadda Zahra Buhari ta yi shar da ita cikin sababbin hotuna

Zahra Indimi, yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta yi fice a wani sababbin hotunan ta da suka billo. Kyakyawar yar shugaban kasar ta yi shar da ita yayinda ta nada kambu da bakin riga. Shafin Bighst…

Read more »»
12 Sep 2017

[Video] Duniya Tazo Karshe: Kalli Lalatar Da Wannan Budurwa Keyi
[Video] Duniya Tazo Karshe: Kalli Lalatar Da Wannan Budurwa Keyi

Abinda yan matan zamani ya wuce tunanin mu... Allah ya kyauta Image Credit: Youtube.Com Saiku shiga rubutun dake kasa dominn sauke bidiyon zuwa wayar ku Download Video Now…

Read more »»
12 Sep 2017

Kannywood: Ban Taba Karuwanci Ba - Hauwa Waraka

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Abubakar wacce aka fi sani da Hauwa Waraka, ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al'umma illar rashin kirki. "Ina fitowa a matsayin karuwa ko '…

Read more »»
11 Sep 2017

Tsotsar Al’aura A Yayin Jima’i Na Da Matukar Illa Ga Lafiya-  Inji Wani Likita
Tsotsar Al’aura A Yayin Jima’i Na Da Matukar Illa Ga Lafiya- Inji Wani Likita

Wani Shaihun malami, Farfesa Adegboyega Fawole na asibitin koyarwa na jami’ar Ilorin, UITH ya gargadi al’umma da su guji dabi’ar nan ta tsotsar al’aura a yayin jima’i, abinda Farfesan ya ce ya haddasa…

Read more »»
11 Sep 2017

[Video] Kalli Abin Kunyar Da Matar Me Aski Tayi (Allah Ya Shirya)
[Video] Kalli Abin Kunyar Da Matar Me Aski Tayi (Allah Ya Shirya)

Image Credit: Youtube.Com Aaaaabin kunyar matar me aski tayi a idon jama'a tayi Allah ya shirya.... Download Video Now …

Read more »»
11 Sep 2017

[Video] Lalatar Da Wani Tela Yayi Da Matar Aure (Kai Duniya)
[Video] Lalatar Da Wani Tela Yayi Da Matar Aure (Kai Duniya)

Image Credit: Youtube.Com Abin kunyar da wani tela yayi da matar aure zai baku mamaki, ku shiga rubutun dake kasa domin sauke bidiyon Download Video Now …

Read more »»
11 Sep 2017

Rahama Sadau Ta Shiga Cikin Mata Uku Masu Tashe A Arewa
Rahama Sadau Ta Shiga Cikin Mata Uku Masu Tashe A Arewa

Fitacciyar jarumar nan ta wasan kwaikwayon Hausa da turanci wato ta Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta shiga cikin jerin mata uku sa suka fi tashe a harkar fina-finai da nishadantarwa a yankin mu …

Read more »»
09 Sep 2017
 
Top