Kampanin shirya finan kudu wato Nollywood sun shawarchi shahararriyar jurama shirya finan Hausa na kannywood wato Rahama Sadau da ta dawo kudu gaba daya domin karin samun suna da kuma daukaka a fadin kasan nan.
Rahama Sadau ta dade tana shirya fina finan Nollywood domin taurarinta su haska a fadin kasan nan domin shine burinta.

Nollywood ta mika ma jaruman katin gayyata ne da dawo shirya fina finan kudu gaba daya bayan taka rawar gani da Rahama Sadau tayi a film din kudu masu suna kaman haka:

1. Accidental Spy

2. Tatu

3. Ajiwaya

Post a Comment

 
Top