Shahararriyar yar wasan hausa film din nan na masana'antar Kannywood watau Hadiza Gabon ta fito fili ta nesentar da kanta da wasu maganganun mutane chewa tana soyayyah da shahararren mawakin nan na hausa watau Nazir Ahmad.
Shahararriyar yar film din dai Hadiza Aliyu tayi wannan bayani ne a wani dan qaramin shiri da tayiwa masoyanta da masu tambayanta a shafinta na sada zumunta wato Facebook.
NAIJ.com ta samu cewa a wannan lokacin ne tambayoyi daga masoyanta na ta shigowa sai wani ya tambaye ta gaskiyar maganar da yake ji na yawo a masana’antar na cewa tana soyayya da mawakin inda kuma ta ce ba gaskiya ba ne.
A cikin firar ma kuma dai an tambaye ta asalin ta inda ta bayyana mahaifiyar ta a matsayin yar asalin garin Mubi da ke Adamawa sai kuma baban ta dake dan asalin kasar Gabon.

Post a Comment