Wani makwabcin shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya gurfanar da malamin a gaban kotun Kofar Kudu da ke birnin Kano bisa tuhumar take hakkin makwabtaka. Majiyarmu ta ruwaito ma…
Wani makwabcin shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya gurfanar da malamin a gaban kotun Kofar Kudu da ke birnin Kano bisa tuhumar take hakkin makwabtaka. Majiyarmu ta ruwaito ma…
Jarumar Kannywood Aisha Tsamiya Ta Fitar da wata muhimmiyar Sanarwa Akan Sabon shirin ta Mai Suna Kalan Dangi Wanda za'a haska Shi a cinema 1st September 2017, Wato Ranar Sallah. Ku Shiga Rubutun Dake…
Akwai wani wurin shakatawa a kasar Korea ta kudu da ake kira Haesindang Park wanda ke a kauyen kamun kifi na Sinnam a gabacin gabar kasar wadda ke dauke da sassake-sassake da kere-kere da ke nuna maz…
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ana samun karuwar iyayen da ke yi wa 'ya'yansu fyade a jihar Kano da ke arewacin kasar. Wata sanarwa da kakakin rundunar a jihar Kano, DSP Magaji Musa Majiya ya ai…
Sauki Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Videon zuwa wayarku da Wuri... Download Video Now…
Wani Alhaji ne yana da direba mai janshi a mota kullin idan ya fara yima direbannan fada sai yayi kamar yayi kuka direban ya rasa yadda zai yi ya rama sai wata rana suna cikin tafiya sai Alhaji ya ce …
ku kalli bidiyon wasu yara mata kanana masu son aure Image Credit: YouTube.com ku shiga rubutun dake kasa domin sauke bidiyon Download Video Now …
Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Sanin kowa ne cewa, jaruma Nafisa Abdullahi tana daya daga cikin jaruman fina finan hausa mafi kamun kai… Babban abunda ya kara burgeni da jarumar wanda nike hangen zai…
Abindai kawai sai kun gani Domin abin nata kullum Kara gaba yakeyi.. Ku Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Videon zuwa wayarku Download Video Now…
Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin m…
A ’yan kwanakin nan, a matsayina na malamin jami’a ni kaina kuma a matsayina na uba, wanda ke da ’ya’ya mata har guda biyu, na ci karo da wasu labaru guda biyu da suka kara kidima ni kuma suka tayar m…
Ku Kalli Yadda wani Dan Iskan Bahaushe Da Yake iskanci Da Mace i Gaban Jama'a.. Ku Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Videon Download Video Now…
Hukumomi a yankin Banda Aceh na kasar Indonesia sun yanke wa wasu mutum goma bulala 100 kowanen su bisa samunsu da laifin aikata zina karkashin dokokin shari'a na yankin. Yankin Banda Aceh ta rungumi …
Rundunar yansanda na jihar Anambra ta damke wani matashi Chukwu Emeka Okafor wadda ya bayar da mahaifinsa,yayansa,kanwarsa da abokansa guda uku na shafin sada zumunta na Facebook bayan ya sauke hotuna…
An kama wani mutum mai suna Uchena Elumadu, inda aka bayyana cewar yana kwanciya da 'yarsa ta cikin sa mai shekaru 15 da haihuwa a duniya, sannan kuma yasha bata magani dan gudun kada ta dauki ciki. A…
Abinda Rahama Sadau Tayi ba'a Samun wata bahaushiya a duk fadin kasar Nan Tayi ba, wai ace Yar Hausawa Kuma musulma da wannan Hali.. Allah ya shirya.Image Credit: YouTube.Com Ku Shiga Rubutun Dake Kas…
Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita ba zata auri dan fim ba ko wanene don tana da masoya da dama kuma a ciki ma har …
Dubun wani mutum a jihar Katsina ta cika bayan da matar sa ta damke shi dumu-dumu ya na aikata fasikanci da 'yar su mai shekaru 14 a duniya Wata mata, Mariya Inusa, mai shekaru 35 a duniya, wadda maza…
Bugun zuciya ya kama wani mutum, Udemeh Ukarette, mai shekaru 34, a yayin da ya kama matar sa, Joy Ukarett da wani kwastoman ta wani otel Shekarun Udemeh da Joy 16 da aure amma ba su samu haihuwa ba, …
Wata gyatuma yar kasar Ingila ta kamu da soyayyar wani matashin dan kabilar Ibo wanda yayi mata magana a shafin sadarwa na Facebook, inda daga nan suka fara soyewa har lamarin ya kai ga aure. Wannan m…
Jama’an unguwar rimi dake garin Keffi na jihar Nassawar sun farka cikin firgici yayin da wata budurwa mai suna Amina Abdullahi ta rasu sakamakon jibgan ta da kawunta yayi mata. Budurwa Amina Abdullahi…
Barbara Gattuso lokacin tana da shekara 30 da wani abu ta fara ganin ta fara juya wa mijinta baya game da harkar jima'i. "Na daina yi masa magana kan lamarin, domin ban damu da jima'i ba," a cewarta. …
Fitaccen dan wasan barkwanci na fina-finan Hausa Sulaiman Yahaya, wanda aka fi sani da Bosho ya ce tsundumar da ya yi cikin harkar fim ce ta hana shi zama farfesa. Na samo sunan Bosho ne saboda lokaci…
Wani al'amari mai kama da almara da kuma tashin hankali ya afku a karamar hukumar Ikeja ta jihar Legas inda iyayen wasu yan mata uku da shekarun su bai haura sha biyu ba suka maka malamin islamiyar su…
Abin Mamaki Sai ga Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Fara Waka.. Image Credit: Arewarmu.com Ku Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Wannan shahararriyar Videon Wakar Hadiza Gabon Download Video Now…
Wata kotu a kasar Amurka ta bayar da umurnin a daure wata malamar makaranta mai suna Charli Parker dake koyarwa a jihar Alabama bisa zargin ta da akeyi da kwanci da wasu maza daliban ta biyu a makabar…
Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin korarriya a masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau ta bayyana cewa ita yanzu bata da saurayi don kuwa duka-…
Mutane da dama dai dama ba tun yau ba suna kokawa da yadda masana’antar fim din Hausa ta Kannywood ke gurbata tarbiyya da al’adun malam Bahaushe. Baya ga haka ma dai wasu na yiwa yan fim din kallon wa…
Fatima Abdullahi Washa kamar yadda asalin sunan ta yake ba bakuwa bace a harkar fim din Hausa don kuwa ta fito a fina-finai da dama inda tayi fice Duniya ta san ta. Jama’a sun fi sanin ta da Washa k…
Wani Sabon Fim Din TuranciBikin kaddamar da sabon shirin Fim din Turanci mai suna ‘Big Island Ghost’ (BIG) ya samu halartan manya manyan jaruman fina finan Najeriya a jihar Legas, inji rahoton Daily T…
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood, Aisha Aliyu, wacce aka fi sani da suna Aisha Tsamiya ta shaida wa BBC cewa babu fim din da ya taba ba ta wahala kamar “Dakin Amarya”. Fim din Dakin Amar…
Shan koko kwanciyar rai, inji bahaushe, kuma dama ai so hana ganin laifi. Irin haka ne ta faru da wata budurwa mai suna Hidayah, wanda aka tabbatar da tsananin soyayyar da take yi ma Rahama Sadau. W…
A wata fira da gogagge kuma jajirtaccen jarumin wasannin fina-finan Hausa na Kannywood watau Aminu Sharif wanda aka fi sani da Momo ya caccaki sabbin fina finan hausan da ake yi yanzu inda ya bayyana …
Jarumar fina-finan Kannywood Hafsa Idris, ta ce wata shida ta kwashe tana karanta rubutaccen labarin “Barauniya” shi ya sa ta taka rawa sosai a fim din kamar yadda gogaggun barayi ke yi. Hafsa, wacc…