Wani Alhaji ne yana da direba mai janshi a mota kullin idan ya fara yima direbannan fada sai yayi kamar yayi kuka direban ya rasa yadda zai yi ya rama sai wata rana suna cikin tafiya sai Alhaji ya ce yana jin matsuwa a tsaya sai da direbannan ya faka Alhaji ya shiga daji, ya duka yana bahaya ai sai direbannan ya barko da gudu ya zo ya wuce Alhaji da gudu koda Alhaji ya ga haka sai yabi direban shi ma da gudu, direban da ya gane Alhaji ya biyo shi sai ya kara gudu, gudu ya ke sai da ya ga Alhaji ya fara kuka yana haki karshe ya fadi kasa, sai direban ya juwo Alhajin ya ce me ya ke bin mu ne?, haka sai direban ya ce, a’a ina motsa jiki ne kawai ranka ya dade.
Idan kai ne Alhajin wani hukunci zaka yanke ma shi?
Idan kai ne Alhajin wani hukunci zaka yanke ma shi?
Post a Comment