Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.

Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwara ya mutu.
Jamila nagudu ta bayyana haka ne a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan fim din.

ko kuna ganin yakamata tayi wannan ikirarin duk da cewa a shirin film ne?

Post a Comment

 
Top