Jarumar tayi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da tayi da majiyar mu yayin da take ansa tambayoyi daga wakilin na majiyar.
Arewaswag.com ta samu cewa da aka tambaye ta kuma ko me gaskiyar labarin cewa an sa mata biki amma sai ka kuma fasa, sai jarumar ta kada baki tace ita dai a iya sanin ta ba ta san da wannan maganar ba amma watakila masu maganar su ne suka sa mata bikin.
Ta ci gaba da cewa ita dai abun da ta sani shine ta na masoya da dama kuma ita tun tuni ta fitar da wanda take so kuma shi zata aura cikin izinin Allah a nan gaba kadan kuma ta kara da cewa shi din ba dan fim bane.
can dasu gada yar iskar banza
ReplyDeleteInaimiki fatan alheri, amma kada kimanta lokacinkine ketafiya.
ReplyDelete