Soyayya ga fitattu mutane ko Jarumai a duniya yakan sa wasu cigaba a rayuwa, wasu kuma inda ya kan kai su ga dana sani ko ya kai ga su rasa ransu, duk a dalilin Son da suke ma wani Jarumi, Mawaki, Dan Siyasa da dai sauransu.
Irin wannan soyayyarce ta kai wata ga halaka mijinta saboda fitaccen Jarumi Ali Nuhu kaman yadda
Arewa24 ta ruwaito.
Wata mata mai suna Aisha Idris, ta kashe mijinta, mai suna, Muhammed Auwal Ladan.
Ta hanyar watsa masa tafasasshen Ruwan Zafi, saboda ya hana ta kallon Film, din Ali-Nuhu, inda yace ta tashi ta yi Sallah, dalilin da ya jawo ta watsa masa tafasasshen Ruwa, abinda ya jawo sanadiyyar rasa ransa, lamarin wanda ya faru a unguwar Jahun dake jihar Bauchi, a Larabar makwan da ya gabata, ya bawa al’ummar unguwar da dama mamaki da ban al’ajabi.
Ya Allah kabamu mata nagari Allah karabamu damata marasa albarka kasa mucikada imani dan son annabi s.a.w ameen.

Post a Comment