Wannan Alkalanci Dai Bara Mu Barwa Masoyan Wadannan Jarumai Guda Shin Tsakanin Nafisa Da Rahama Wace Jaruma Ce Kuke Ganin Tafi Samun Daukaka Da Farin Jini Wajan Al’umma???
Kannywood: Na Gaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari, Nafi Karfin Nayi Gasa Da Rahma Sadau – inji Nafisa Abdullah
Wannan Alkalanci Dai Bara Mu Barwa Masoyan Wadannan Jarumai Guda Shin Tsakanin Nafisa Da Rahama Wace Jaruma Ce Kuke Ganin Tafi Samun Daukaka Da Farin Jini Wajan Al’umma???
Wallahy Rahama Sadau Tapi karfin Napisah Abdullahi.. Daukaka,Ilimi, Masoya, kai Uwa uba Dukiya. kai Komai ma tapitah,
ReplyDelete