Bayanai sun nuna cewa wannan ya samo asali ne a bisa tarihin cewa wata budurwa ce ke soyayya da saurayinta wadda matsunci ne,kuma a lokacinda ya shiga teku domin ya kama kifi sai igiyar ruwa mai karfi ya wuce da shi har abada bayan ya barta tana jiranshi akan wani dutse a tsibirin na Sinnam.
A cewar tarihin wannan shine ya sa aka sassaka kuma aka kera wadannan azzzakarin domin a roki allan soyayya da teku bukata domin su kiyaye aukuwan irin wannan a nan gaba.
Kalli hotunan a kasa:
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.