A ranar Jumma'ar da ta gabata ne, wani mai aikin gadi dan shekaru 55, Magaji Sule, wanda ake zargi da fyade ya gurfana a gaban wata Kotun Majistare ta sakateriyar Audu Bako a babban birnin Kano. Ya ce, a ranar 6 ga watan Agusta, Sule ya yaudari 'yar sa da Naira 60, inda ya ja ta zuwa wata gona dake bayan makarantar Firamare ta Panshekara kuma ya yi amfani da ita.

Allah ya kyauta

Source: Naij Hausa
21 Aug 2017

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top