Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin wata fira da tayi da jaridar Blue Print inda ta bayyana cewa ta amince da cewa kowa na da jarabawar da Allah ya ke yi masa sannan kuma tace ita dai jarabawar ta ta fannin aure take.
HAUSATOP ta samu cewa a cikin firar da tayi da jaridar, jarumar ta kara nanata maganarta da tayi a baya inda tace ba fa zata kara auren dan fim ba koma waye.
Daga karshe kuma jarumar ta bayyana jarumi Ali Nuhu a matsayin wanda take darattawa fiye da kowa a masana’antar fim.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.