Dazu dazun nan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wanda ya dawo daga jinya a Burtaniya, ya gabatar da jawabi.
Shugaba Buhari ya ce yayin da ya ke jinya ya na bin diddigin abubuwan da ke faruwa akasar. Ya ce ya ji takaicin wasu furuce furuce musamman ma a kafafen sada zumunci. Ya ce kowani dan Najeriya na da 'yancin zama inda ya ga dama ba tare da wata tsangwama ba. Source: Arewarmu.com
Sauke Wannan Audio a Kasa.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.