Jama’a Na Dai Ci Gava Da Ce..! Ce..!! kuce A Kanta Ita Kuwa Sam Ko A Jikinta Don Basa Gabanta. iTa Dai Gurinta Tasamu Karbuwa Ga Jama’a A Kowane Fanni Na Wasan Film.
Ita Kuwa Ta Musanta Da Cewa Ita Tayin Nollymovies Ne Don Ta Kasance Daga Cikin Jarumai A Kowane Fanni Na Film.
Ga Wani Sabon Film Da Ta Fitar Cikin ‘yan Kwanan Nan Kuma Yane Nan Tafe Nan Bada Jimawa Ba.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.