Sabuwar wakar rarara da isyaku forest sunyi wata waka mai matukar fa'ida ga shugaba Muhammad buhari GMB wanda sunkayi ma wanannan wakar suna "sanu da sauka dattijo" .

Idan baku banta ba nakawo muku rubutun cewa rarara yayi sabuwar waka wanda ya cacaki kwankwaso to yau .Alhamdulillahi yau rana tayi.

Ga wakar nan kuma har wanannan gwanan kaduna el-rufai shima an sanya cikin wanannan wakar amma yanxu dae ga link nan kuyi download ,domin saurara da kunnuwanku.

Post a Comment

 
Top